2 Tar 3:1 HAU

1 Sulemanu kuwa ya fara ginin Haikalin Ubangiji a Urushalima a kan Dutsen Moriya, inda Ubangiji ya taɓa bayyana ga tsohonsa Dawuda, inda kuma Dawuda ya riga ya shirya a daidai masussukar Arauna Bayebuse.

Karanta cikakken babi 2 Tar 3

gani 2 Tar 3:1 a cikin mahallin