2 Tar 2:18 HAU

18 Sai ya zaɓi mutum dubu saba'in (70,000) daga cikinsu su zama masu ɗaukar kaya, dubu tamanin (80,000) kuma don su riƙa haƙo duwatsu daga tsaunuka, dubu uku da ɗari shida (3,600) kuwa don su zama shugabanni.

Karanta cikakken babi 2 Tar 2

gani 2 Tar 2:18 a cikin mahallin