2 Tar 30:16 HAU

16 Sai suka ɗauki matsayinsu wanda aka ayyana bisa ga dokar Musa, mutumin Allah, firistocin suka yarfa jinin da suka karɓa daga hannun Lawiyawa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 30

gani 2 Tar 30:16 a cikin mahallin