2 Tar 30:17 HAU

17 Gama akwai waɗansu da yawa daga cikin taron waɗanda ba su tsarkake kansu ba, saboda haka ya zama tilas Lawiyawa su yanka ɗan rago na Idin Ƙetarewa saboda dukan wanda ba shi da tsarki, domin a tsarkake shi ga Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Tar 30

gani 2 Tar 30:17 a cikin mahallin