2 Tar 31:6 HAU

6 Jama'ar Isra'ila da na Yahuza waɗanda suke zaune a garuruwan Yahuza, su ma sun kawo tasu zaka ta shanu, da ta tumaki, da ta abubuwan da aka keɓe aka kuma tsarkake domin Ubangiji Allahnsu, suka tara su tsibi tsibi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:6 a cikin mahallin