2 Tar 31:5 HAU

5 Nan da nan da aka baza labarin umarnin ko'ina, sai jama'ar Isra'ila suka ba da nunan fari na hatsinsu, da ruwan inabi, da mai, da zuma, da amfanin gona duka, suka kuma kawo zaka mai yawa ta kowane irin abu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 31

gani 2 Tar 31:5 a cikin mahallin