2 Tar 33:22 HAU

22 Shi ma ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda Manassa, tsohonsa, ya yi. Amon ya miƙa hadaya ga dukan siffofin da tsohonsa, Manassa, ya yi ya bauta musu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 33

gani 2 Tar 33:22 a cikin mahallin