2 Tar 34:14 HAU

14 Sa'ad da suke fitowa da kuɗin da aka kawo a Haikalin Ubangiji, sai Hilkiya firist ya gāno littafin Shari'ar Ubangiji wanda aka bayar ta hannun Musa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:14 a cikin mahallin