2 Tar 34:15 HAU

15 Sai Hilkiya ya ce wa magatakarda Shafan, “Na gāno Littafin Shari'a a Haikalin Ubangiji.” Sai Hilkiya ya ba Shafan littafin.

Karanta cikakken babi 2 Tar 34

gani 2 Tar 34:15 a cikin mahallin