2 Tar 6:29 HAU

29 kowace irin addu'a, kowane irin roƙo da kowane mutum, ko jama'ar Isra'ila suka yi, ko wannensu yana sane da irin wahalarsa, da baƙin cikinsa, ya kuwa ɗaga hannunsa wajen wannan Haikali,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:29 a cikin mahallin