2 Tar 6:30 HAU

30 sa'an nan za ka ji daga wurin zamanka a Sama, ka yi gafara, ka kuwa sāka wa kowa bisa ga al'amuransa, wanda ka san zuciyarsa, gama kai kaɗai ne ka san zukatan mutane,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:30 a cikin mahallin