2 Tar 6:34 HAU

34 “Sa'ad da jama'arka za su fita don yin yaƙi da magabtansu, duk dai ko ta ina ne za ka aike su, in sun yi addu'a gare ka, suna fuskantar wannan birni wanda kai ka zaɓa, da Haikalin nan da na gina saboda sunanka,

Karanta cikakken babi 2 Tar 6

gani 2 Tar 6:34 a cikin mahallin