2 Tar 8:16 HAU

16 Haka Sulemanu ya kammala aikinsa, da aka aza harsashin gina Haikalin Ubangiji, har zuwa ran da aka gama. Haka kuwa aka kammala aikin Haikalin Ubangiji.

Karanta cikakken babi 2 Tar 8

gani 2 Tar 8:16 a cikin mahallin