2 Tar 8:15 HAU

15 Firistoci da Lawiyawa kuwa, ba su kauce wa umarnin sarki a kan kowane al'amari ba, ko a kan sha'anin taskoki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 8

gani 2 Tar 8:15 a cikin mahallin