Amos 1:6 HAU

6 Ubangiji ya ce,“Mutanen Gaza sun ci gaba da yinzunubi.Hakika, zan hukunta su,Don sun kwashe al'umma duka, sunsayar wa mutanen Edom.

Karanta cikakken babi Amos 1

gani Amos 1:6 a cikin mahallin