Amos 4:2 HAU

2 Da yake Ubangiji Mai Tsarki neYa riga ya yi alkawari,Ya ce, “Hakika kwanaki za su zoDa za a jawo ku da ƙugiyoyi,Kowannenku zai zama kamar kifi aƙugiya.

Karanta cikakken babi Amos 4

gani Amos 4:2 a cikin mahallin