6 Ubangiji ya ce,“Ai, ni ne, na sa a yi yunwa abiranenku.Shi ya sa ba ku da abinci.Duk da haka ba ku juyo gare ni ba.
Karanta cikakken babi Amos 4
gani Amos 4:6 a cikin mahallin