Amos 4:8 HAU

8 Ƙishirwa ta sa jama'a su tafke harbirane biyu ko ukuSuka tafi neman ruwa a birnin dasuke maƙwabtaka da shi,A nan ma ba su sami isasshen ruwansha ba,Duk da haka ba ku komo wurinaba.

Karanta cikakken babi Amos 4

gani Amos 4:8 a cikin mahallin