Amos 4:9 HAU

9 “Na sa darɓa, da domanaSu lalatar da amfanin gonakinku.Fāra kuma ta cinye lambunankuDa gonakin inabinku, da itatuwanɓaurenku,Da na zaitun ɗinku.Duk da haka ba ku komo wurina ba.

Karanta cikakken babi Amos 4

gani Amos 4:9 a cikin mahallin