Amos 5:12 HAU

12 Na san irin zunuban da kuke yi,Da mugayen laifofin da kuka aikata.Kuna wulakanta mutanen kirki,Kuna cin hanci,Kuna hana a yi wa talakawa shari'aradalci a majalisa.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:12 a cikin mahallin