Amos 5:14 HAU

14 Ku yi ƙoƙari, ku yi nagarta, bamugunta ba,Domin ku tsira.Sa'an nan ne Ubangiji AllahMaɗaukakiZai kasance tare da ku sosai,Kamar yadda kuka ɗauka!

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:14 a cikin mahallin