Amos 5:15 HAU

15 Ku ƙi mugunta, ku ƙaunacinagarta,Ku yi adalci cikin majalisaralƙalanku!Watakila Ubangiji Allah MaiRundunaZai yi wa sauran da suka ragu nawannan al'umma alheri.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:15 a cikin mahallin