Amos 5:18 HAU

18 Taku ta ƙare, ku da kuke marmarinzuwan ranan nan ta Ubangiji!Wane amfani wannan rana za ta yimuku?Rana ta baƙin ciki ce,Ba ta murna ba.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:18 a cikin mahallin