Amos 5:3 HAU

3 Ubangiji ya ce,“Wani birnin Isra'ila ya aika da sojadubu,Ɗari ne kaɗai suka komo,Wani birni kuma ya aika da soja ɗarine,Amma goma kaɗai suka komo.”

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:3 a cikin mahallin