Amos 5:2 HAU

2 Isra'ila ta fāɗi,Ba kuwa za ta ƙara tashi ba.Tana fa kwance a ƙasa,Ba wanda zai tashe ta.

Karanta cikakken babi Amos 5

gani Amos 5:2 a cikin mahallin