Amos 8:6 HAU

6 Za mu sayi matalauci da azurfa yazama bawa,Mai fatara kuma da takalmabi-shanu.Za mu sayar da ruɓaɓɓen hatsi,Mu ci riba mai yawa.”

Karanta cikakken babi Amos 8

gani Amos 8:6 a cikin mahallin