Amos 9:5 HAU

5 Ubangiji Allah Mai RundunaYa taɓi duniya, ta girgiza.Duk waɗanda suke zaune cikintaSuna baƙin ciki.Duniya duka takan hauTa kuma gangara kamar ruwanKogin Nilu.

Karanta cikakken babi Amos 9

gani Amos 9:5 a cikin mahallin