Ayu 30:1 HAU

1 “Amma yanzu waɗanda na girme su, sai ba'a suke mini,Waɗanda iyayensu maza ba su fi karnukan da suke kiwon garken tumakina ba.

Karanta cikakken babi Ayu 30

gani Ayu 30:1 a cikin mahallin