6 Elihu ɗan Barakel, mutumin Buz, ya fara magana, ya ce,“A shekaru dai ni yaro ne ku kuwa manya ne,Don haka ina jin nauyi,Ina kuma jin tsoro in faɗa muku ra'ayina.
Karanta cikakken babi Ayu 32
gani Ayu 32:6 a cikin mahallin