Dan 11:10 HAU

10 “'Ya'yansa maza za su tara babbar rundunar yaƙi. Ɗayansu zai mamaye kamar rigyawa, har ya kai kagara wurin da abokan gāba suke.

Karanta cikakken babi Dan 11

gani Dan 11:10 a cikin mahallin