Dan 5:29 HAU

29 Sai Belshazzar ya ba da umarni, aka sa wa Daniyel rigar shunayya, aka sa sarƙar zinariya a wuyansa, aka kuma yi shela, cewa yanzu shi ne na uku cikin masu mulkin ƙasar.

Karanta cikakken babi Dan 5

gani Dan 5:29 a cikin mahallin