Dan 6:2 HAU

2 Sai ya naɗa Daniyel da waɗansu mutum biyu su zama shugabannin muƙaddasan nan. Su muƙaddasan kuwa za su riƙa ba shugabannin labarin aikinsu, don kada sarki ya yi hasarar kome.

Karanta cikakken babi Dan 6

gani Dan 6:2 a cikin mahallin