Dan 9:2 HAU

2 a wannan shekara ta sarautarsa ni Daniyel, ina nazarin littattafai, sai na ga labarin shekara saba'in ɗin nan da Ubangiji ya faɗa wa annabi Irmiya. Su ne yawan shekarun da Urushalima za ta yi tana zaman kango.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:2 a cikin mahallin