Dan 9:3 HAU

3 Sai na mai da hankalina wajen Ubangiji Allah, ina nemansa ta wurin addu'a, da roƙe-roƙe tare da azumi, ina saye da tufafin makoki, na zauna cikin toka.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:3 a cikin mahallin