Dan 9:4 HAU

4 Na yi addu'a ga Ubangiji Allahna, na tuba.Na ce, “Ya Ubangiji, Allah maigirma, mai banrazana, kai mai cika alkawari ne, kana ƙaunar masu ƙaunarka waɗanda suke kiyaye dokokinka.

Karanta cikakken babi Dan 9

gani Dan 9:4 a cikin mahallin