Esta 2:4 HAU

4 Bari sarki ya zaɓi budurwar da ta gamshe shi, ta zama sarauniya maimakon Bashti.”Sarki fa ya ji daɗin wannan shawara, ya kuwa yi haka ɗin.

Karanta cikakken babi Esta 2

gani Esta 2:4 a cikin mahallin