Esta 8:3 HAU

3 Sa'an nan kuma Esta ta faɗi a wajen ƙafafun sarki, ta roƙe shi da hawaye ya kawar da mugun shirin da Haman Ba'agage ya shirya wa Yahudawa.

Karanta cikakken babi Esta 8

gani Esta 8:3 a cikin mahallin