14 Sarki kuwa ya ce a yi haka ɗin. Sai aka yi doka a Shushan, aka kuwa rataye gawawwakin 'ya'yan Haman guda goma.
Karanta cikakken babi Esta 9
gani Esta 9:14 a cikin mahallin