Esta 9:17 HAU

17 A rana ta goma sha uku ga watan Adar ne suka aikata wannan abu. A rana ta goma sha huɗu suka huta, suka mai da ranar ta zama ta biki, da farin ciki.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:17 a cikin mahallin