Esta 9:18 HAU

18 Amma Yahudawan da suke a Shushan suka taru a rana ta goma sha uku, da rana ta goma sha huɗu, suka huta ran goma sha biyar, suna biki da murna.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:18 a cikin mahallin