Esta 9:28 HAU

28 Za a tuna da ranakun nan, a kiyaye su a kowane zamani, da kowane iyali, da lardi, da birni. Ranakun Furim ɗin nan, Yahudawa ba za su daina tunawa da su ba, zuriyarsu kuma ba za ta daina tunawa da su ba.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:28 a cikin mahallin