Esta 9:29 HAU

29 Sa'an nan sarauniya Esta 'yar Abihail, da Mordekai Bayahude, ta ba da cikakken iko a rubuce don ta tabbatar da takardan nan ta biyu game da Furim.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:29 a cikin mahallin