3 Dukan sarakunan larduna, da hakimai, da masu mulki, da ma'aikatan sarki, suka taimaki Yahudawa, gama tsoron Mordekai ya kama su.
Karanta cikakken babi Esta 9
gani Esta 9:3 a cikin mahallin