Esta 9:4 HAU

4 Gama Mordekai ya zama babban mutum a gidan sarki, ya kuma yi suna a dukan larduna, gama ya yi ta ƙasaita gaba gaba.

Karanta cikakken babi Esta 9

gani Esta 9:4 a cikin mahallin