Ezra 2:42-61 HAU

42 Zuriyar Shallum, da ta Ater, da ta Talmon, da ta Akkub, da ta Hatita, da ta Shobai, su ne zuriyar matsaran ƙofa, yawan mutanensu duka ɗari da talatin da tara.

43-54 Ga lissafin ma'aikatan Haikali da suka komo.Zuriyar Ziha, da zuriyar Hasufa, da zuriyar TabbawotZuriyar Keros, da zuriyar Siyaha, da zuriyar FadonZuriyar Lebana, da zuriyar Hagaba, da zuriyar AkkubZuriyar Hagab, da zuriyar Shamlai, da zuriyar HananZuriyar Giddel, da zuriyar Gahar, da zuriyar RewaiyaZuriyar Rezin,da zuriyar Nekoda, da zuriyar GazamZuriyar Ussa, da zuriyar Faseya, da zuriyar BesaiZuriyar Asna, da Me'uniyawa, da NefushiyawaZuriyar Bakbuk, da zuriyar Hakufa da zuriyar HarhurZuriyar Bazlut, da zuriyar Mehida, da zuriyar HarshaZuriyar Barkos, da zuriyar Sisera, da zuriyar TemaZuriyar Neziya, da zuriyar Hatifa

55-57 Zuriyar barorin Sulemanu, su neZuriyar Sotai, da zuriyar Hassoferet, da zuriyar FerudaZuriyar Yawala, da zuriyar Darkon, da zuriyar GiddelZuriyar Shefatiya, da zuriyar Hattil, da zuriyar Fokeret-hazzebayim, da zuriyar Ami

58 Dukan zuriyar ma'aikatan Haikali da zuriyar barorin Sulemanu su ɗari uku da tasa'in da biyu ne.

59 Waɗannan su ne waɗanda suka zo daga Tel-mela, da Tel-harsha, da Kerub, da Addan, da Immer, amma ba su iya tabbatar da gidajen kakanninsu da asalinsu ba, ko su na Isra'ila ne.

60 Su ne zuriyar Delaiya, da zuriyar Tobiya, da zuriyar Nekoda. Su ɗari shida da hamsin da biyu ne.

61 Sai kuma zuriyar firistoci, wato zuriyar Habaya, da zuriyar Hakkoz, da zuriyar Barzillai, wanda ya auri mata daga cikin 'ya'yan Barzillai, mata, mutumin Gileyad, aka kira shi da sunnansu,