Far 1:24 HAU

24 Allah kuwa ya ce, “Bari duniya ta fid da masu rai bisa ga irinsu, shanu, da abubuwa masu rarrafe, da dabbobin duniya bisa ga irinsu.”

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:24 a cikin mahallin