Far 1:27 HAU

27 Haka nan fa, Allah ya halicci mutum cikin siffarsa, cikin siffar Allah, Allah ya halicci mutum, namiji da ta mace ya halicce su.

Karanta cikakken babi Far 1

gani Far 1:27 a cikin mahallin