10 Waɗannan su ne zuriyar Shem. Lokacin da Shem yake da shekara ɗari, ya haifi Arfakshad bayan Ruwan Tsufana da shekara biyu.
Karanta cikakken babi Far 11
gani Far 11:10 a cikin mahallin