Far 12:1 HAU

1 Ana nan sai Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka fita daga ƙasarka, da danginka, da gidan mahaifinka zuwa ƙasar da zan nuna maka.

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:1 a cikin mahallin