Far 12:12 HAU

12 lokacin da Masarawa suka gan ki za su ce, ‘Wannan matarsa ce,’ za su kashe ni, amma za su bar ki da rai.

Karanta cikakken babi Far 12

gani Far 12:12 a cikin mahallin